Chanjin hali don maganje illolin kwararan hamada


Manoman hukuman Tsafe sun samu nasara ga rage illan sare itache. Wannan nasara ya biyo chanjan hali da ruguman sabon ilimin dassan itatuwa.

Related Stories