Lafiya Uwar jika: Yadda Dan majalisa ya share hawayen al'umman Runji a Zamfara


Al'umman Runji ta samu jara a sha'a nin samu asibiti bayan wahalar shekaru. Wanan jaran ta samu ne ta hada hannun al'umma da wakilin su a Majalisa a Abuja.

Related Stories